This blog displays information about the latest android smartphone, price and specs as well as information applikaksi game that appeals to you, here are also a lot of software that you can download

Selasa, 30 Agustus 2016

Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp

Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp - is looking for information, and in this blog Android Gadgets we have been providing very complete information from various sources that reliable, well we'll talk about the Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp as you need, please si read to completion.

Articles : Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp
full Link : Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp

You can also see our article on:


Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp

Bismillahi..

YADDA AKE GYARA RUBUTU DA SAKE MASA FONTS STYLE TA WHATSAPP

```Assalamu Alaikum```

_Kamar yadda mutane da yawa suke ta tambaya, ta yaya za su yiwa rubutunsu kwalliya ta *WhatsApp* kamar yadda suke ta ganin wasu suna yi?_

        *```GA AMSARKU A TAƘAICE, A SAUƘAƘE KUMA DALLA-DALLA```*

*1 YADDA AKE YIWA RUBUTU _BOLD_ (WATO YA ƊAN  ƘARA ƘIBA)*

Da farko kafin ko bayan kun yi rubutunku, sai ku sanya star (*) a farko da kuma ƙarshen jimla wacce take a layi ɗaya, kamar haka:

* *Hello* *

*Abin lura:*
star (*)/tauraron ta kasance a jikin rubutun a farkon da kuma ƙarshen.

*2 YADDA AKE YIWA RUBUTU _ITALIC_ (WATO YA ƊAN KWANTA)*

Za ku sanya *Dash* (_) a farko da kuma karshen rubutu kamar haka:

_ _Haɗejia_ _

Zaku sanya shi a jikin rubutu karku rabasu. *Misali:* _Buhari _ in kun rabasu ba zasu yi ba.

*Abin lura:* _*Dash* ya ɗan sha banban da *karan ɗori (Hyphen),* saboda da shi *Dash ( _ )* ya ɗan kama ƙasa, *karan ɗori (Hyphen)* kuma ya ɗan tasa sama ( - )._

• Dash _
• Hyphen -
Banbanci: _  -  _   -   _  -

*3YADDA AKE YIWA RUBUTU _~STRIKETHROUGH~_ (WATO  A JA MASA LAYI A TSAKIYARSA)*

Shi ma in zaku yi wannan zaku yi amafani da alamar *Tilde (~)* ne a farko da kuma ƙarshen rubutu kamar haka:

~ ~University~ ~

*4YADDA AKE MAIDA SALON RUBUTU (FONT STYLE) DAGA YADDA YAKE (ARIAL STYLE) YA KOMA ```AVANTGRADE BK BT STYLE```*

Yadda ake yin wannan zaku  fara rubutun jimla ko kalma ne da alamar *` Quotation Marks (Alamar buɗe magana) wato ` ` `  guda uku a farko da kuma ƙarshen rubutu shima guda uku haɗe, kamar haka:

` ``  ```Mathematics``` `` `

Sai a gwada waɗannan kafin wasu styles su ƙara fitowa.
``` ```
Alhamdulillahi..

~_*#Share*_~Articles Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp has been discussed

A few gadget information Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp, hopefully can provide benefits to you all.

You're reading an article Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp and this article url is https://androidtabletgadgets.blogspot.com/2016/08/abubuwan-da-ya-kamata-ka-sani-whatsapp.html you can bookmark , Hopefully this article could be useful and do not forget to always to this blog to find information on gadget.

Tag :
Share on Facebook
Share on Twitter
Share on Google+
Tags :

Related : Abubuwan da ya kamata ka sani a Whatsapp

0 komentar:

Posting Komentar