This blog displays information about the latest android smartphone, price and specs as well as information applikaksi game that appeals to you, here are also a lot of software that you can download

Jumat, 07 Oktober 2016

El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna - is looking for information, and in this blog Android Gadgets we have been providing very complete information from various sources that reliable, well we'll talk about the El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna as you need, please si read to completion.

Articles : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
full Link : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

You can also see our article on:


El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

Bismillahi..

Gwamnatin jihar Kaduna a Nigeria ta haramta dukkan aikace-aikacen kungiyar 'yan uwa Musulmi ta 'yan Shi'a mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.
Mai magana da yawun gwamna Nasiru El-Rufa'i, ya ce za a daure duk wanda aka samu yana aiki a matsayin dan kungiyar, tsawon shekaru bakwai a gidan yari.
Samuel Aruwan ya ce gwamnati ta dauki matakin ne, ta yin amfani da karfin da tsarin mulki ya bata, domin tabbatar da tsaro, da bin doka da oda, da zaman lafiya a jihar.
Kawo yanzu kungiyar, wacce ta sha yin fito-na-fito da hukumomi a baya, ba ta ce komai ba game da sanarwar.
Daruruwan mutane ne suka mutu lokacin da aka yi arangama a watan Disamba tsakanin 'yan kungiyar da sojojin Najeriya bayan sojin sun yi zargin cewa 'yan Shi'a sun yi yunkurin halaka shugabansu, Laftanar Janar Yusuf Buratai.
Sai dai 'yan kungiyar sun musanta zargin, suna masu cewa sojoji sun kashe dubban mabiyansu.
Hukumomi na tsare da Shugaban kungiyar Sheikh Ibraheem Zakzaky tun watan Disamba.
Za mu kawo muku karinh bayani nan gaba
Alhamdulillahi..Articles El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna has been discussed

A few gadget information El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna, hopefully can provide benefits to you all.

You're reading an article El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna and this article url is https://androidtabletgadgets.blogspot.com/2016/10/el-rufa-ya-haramta-addinin-shi-jihar.html you can bookmark , Hopefully this article could be useful and do not forget to always to this blog to find information on gadget.

Tag :
Share on Facebook
Share on Twitter
Share on Google+
Tags :

Related : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

0 komentar:

Posting Komentar